Yanda ake samu kudi ta internet { hanyoyin samun kudi ta internet}

Ko kasan zaka iya samun sama da kudin dame aikin gwamnati yake samu a wata!

Ko kasan zaka iya samun ninki abun damai aikin gwanati yake samu awata batare da kaje ko inaba kawai kana zauna agida!

Idan harkana bukatar amsar wadannan tambayoyin to kabiyomu yacikin wannan shafinna mu.

 akwai hanyoyi biyu da akafi samun kudi dasu ta internet wadanda idan kanayinsu bakada maraba damai aikin gwamnati, wanda hanyoyin sune.

1.      Website.

Zaka iya samun kudi a website ta hanyoyi masu yawa wadanda kake bukatar ilimin kirkirar website,

Haka zalika idanma baka da ilimin kirkirar website din to kabiyomu a wannan shafinnamu.

Hanya ta farko ta samun kudi awebsite itace:

      blog.

Bloging shine hanya tafarko kuma mafi sauki ta samun kudi a internet anasamun kudi ne dashi ta hanyar rubuta labaran duniya ko kuma wani abu da yake wakana a bangaren dakake, ko kuma ka dinga koyar da wani ilimi da kake dashi kamar irin math, english,hadith, dadai sauransu sannan kuma yazamana duk wani abu da zaka rubuta yazamana experience dinkane bana wani kaje ka kofoba.

Sannan kuma zakadinga duba shin me mtane suke yawan searching a google da zarar kaga abun da mutane sukafi searching akanshi to saikazo kakirkiri posting akan abun da mutanen sukafi search akanshi.

Sannan kuma sai kadinga share sinsa zuwa group group na whatsapp dana facebook dadai sauransu, abundai da akeso shine akalla mutum 300 su shigo shafinnaka a kullum sai kayi iya kokarinka wajen ganin kasamu wannan adadin mutanen.

Amman nasan yanzu kunfara tambayar shin tayaya zan kirkiri blog din ko  website din?

Ø  Shin tayaya ake samun kudi dashi?

Ø  Shinm mene ma wai blog din?

Idan hardaya daga cikin tambayoyinka yayi daidai da wadannan to kabiyomu acikin wannan shafinnamu.

Amsa tafarko itace;

Ø  Tayaya zan kirkiri website din?

Website dai wani shafine wanda idan kaje google kayi search din sunansa zaibude maka, misali:

Kamar yanzu idan mutum yanason labarun duniya na hausa zaije google yayi search din bbc hausa news

To idan yabude zakuga shafinnasu ya bude anan ne zaka samu duk labaru da kakeso na duniya, to wannan ne blog ko kace  website.

Haka zalika duk abun da mutum yanema indai yai search dinsa to zai samesa agoogle to idan kadanna zaikaiika shafinda abun yake sai kaduba.

To wannan shi ake kira da website ko blog.

Ø  Shin tayaya zan samu kudi dashi?

Ana samun kudi da blog ne ta hanyoyi da dama kuma hanyar da itace kadora tallace tallace kanfanunuwa a blog din naka inda duk wanda yashigo zaiga wannan tallan.

Nasan yanzu kafara tambayar shin tayaya zan ssamu kanfanunuwa su bani tallah na dora musu a blog dina?

To idan har wannan ce tambayarka to ka kwantar da hankalinka domin inada amsar da zata gamsar dakai! Amsar kuma itace:

Ø  Google ads.

Google ads wani company ne na google da suke dora tallace tallace a blog din mutum wanda idan wani yashiga website din kuma yadanna wannan tallan da suka dora maka a blog din naka to zasu biyaka wani commission daga cikin abun da suma masu kamfanunuwan suka basu wannan itace hanya mafi sauki ta samun kudi da blog.

Idan kanada tambaya ko naiman karin bayani zaka iya tuntubata akan wannan number wayar: 07032098756.

Hanya tabiyu kuma itace:

Ø  Youtube channel.

Youtube channel itama kusan daya take da blogging sai dai kuma ita ta dan fishi wahala saboda ita sai ka kirkiri bidio ka dora akan youtube channel dintaka wanda dazarar mutum ya shiga bidiyonnaka kamfanin youtube zasu saka mai tallah to anan ne dazarar mutum ya kalli wannan bidion to kamfanin youtube zasu baka wani commisio na kudi ko ince percentage daga kudin dame kayan da aka dora tallansu a channel dinka yabiya, wannan shine hanya tabiyu.

Wanda kuma insha,allah zamu kawo muku bayaninsu dallah dallah nan gaba kadan amman idan kananeman karin bayani zaka iya tuntubarmu ta number waya kamar hakaa: 07032098756.

Mungode da ziyartar shafinmu.